NYIF sun fara approved na loan din da aka cika

 Nigerian youth investment found sun fara approved na loan wanda mutane suka cika idan kasan ka cika saika shiga portal na NYIF konkuma kaje ka duba email dinka kagani ko sun turoma koh nyif.nmfb.com.ng kana shiga sai kayi login kasa email naka ko bvn saikasa password layi login 




Saika duba inkaga in process toh har yanzu ba a approved naka ba saika jira inkuma kaga approved toh shikenan an approved naka 

Allah ya bada sa a.

A.I.H 

Join our telegram channel for more


Post a Comment

0 Comments