Kamfanin Facebook yana daukan duk wani activities da kake da wayan ka saboda ya kawoma abun dakakeso misali ko irin wurin market place da dai sauran su.
Wasu sun sani amma mafi akasarin masu amfani da facebook basu saniba.
Toh insha Allah zamuyi bayani yadda abun yake da kuma yadda zaka hana faruwar hakan a nan gaba.
Yadda abun yake shine
Kashiga kan facebook app na wayanka lite ko wane iri kake amfani dashi, sai kaje setting na yawanka kamar yadda zaku gani a photon kasannan
Idan ka shiga setting sai kaje can kasa zaka ga inda aka rubuta off-facebook activity saika shiga
Kana shiga zakaga duk wani recent apps da kayi amfani dashi a wurin wato a daukan bayani a cikin sa saboda dashi zasu gane mekafi so sukawama shi a madadin talla ko wani abu maka mancin haka.
Yadda zaka yana abun shine
Da farko kashiga inda akarubuta clear history kai clear nashi
Zaikai ka wuri kamar haka
Sai ka danna kan clear history shikenan ka goge wannan apps din inka dawo wurin zakaga ba komai a wurin
0 Comments