Yadda zaka cika Tallafin DIGITAL YOUTHS NIGERIA

 Tallafin digital youth karkashin ministry of YOUTH zai bakah daman samun training a fannoni da bam dabam na rayuwa saboda dogoru da kai. Abu buwan da za akoyar sun hada da 
Business Process Outsourcing skills, 

Software and Coding skills, 

Animation/Graphics skills 

and Internet of Things/IT Hardware skills.


Abunda a ke bukata yayin cikawa shine: 

Dole ya kasance kai dan nigeria ne kuma matashi ma ana wanda bai wuce shekara 35 ba 

Sai kuma government issue id card kamar national ID card ko voters card da dai sauran su 

Sai na karshe dole ya kasance kanada certificate na secondary school shine minimum kamar neco weac dadai sauran su.

Kuma training din za bawa mutane 1600  a dukkan yankuna shida na Nigeria don haka inkana so saika cika da wuri kar a kammala bakai 

Yadda zaka da farko ka Shiganan bayan ka shiga sai kayi can kasa zakaga inda aka rubuta Apply saika dannan.

Zaikaika inda zaka upload na photo ka dana id card naka kuma kada dauyinsu ya wuce 100kb

 sai email da suna.

Kana dannawa zaikai ka step na gaba wanda a lokacin kuma zasu turoma sako OTP ta email naka saikaje ka dakko wannan code din kasa su a wurin sa annan su wannan code din minti 10 suke suyi expired don haka anaso ka gama cike wurin kafun 10m minti goma dinka yayi da ga nan saikai submit zasu baka wani code saika ajiye shi saika jira in Allah yasa da rabonka zasu tuntubeka kamar yadda sukace Allah ya bada sa a domin tambaya zaku iya join na Telegram channel namu koh ku ajiye a wurin comment.Post a Comment

0 Comments