Yadda zakayi update profile naka na N-POWER ko email din baya aiki

 Mutane da dama sunkasa update na record nasu a portal na N-POWER bach C saboda matsalan email wani anrufe email din wani kuma ya manta password na email din saboda haka baida dama ya karisa amma yanzu insha Allah zamuyi bayani akan yadda zaka karisa.

N-POWER sun update na website nasu yanzu wanda zai baka dama ka upload takardunka da komai kayi test kuma ba tareda ka shiga email dinka ba. Da farko abunda zakayi ka tabbatarda da kasan sunan email dinka da kacika Npower dashi ko kuma kanada application number da aka bayar lokacin cikawa. https://nasims.gov.ng/login saika shiga portal din kaje can kasa zakaga forgot password saika danna sai kasa sunan email din ko application number ka na Npower da akabaka yayin cikawa tun 2020 saika saika tura kana turawa indai kasa email din ko App number din daidai zai kaika direct wurin da zakasa sabon password batareda kaje kan email naka ba.  Sai kasa sabon password kadawo kayi login ka cigaba da sauran aikin inkuma bakasan yadda zaka daura takardunka da test a Npower ba Shiga nan inkuma kanason sanin yadda zaka rage dauyin photo yadda zayyi daidai da wanda suke so Shiganan

Allah ya bamu sa a

Shiga Telegram channel namu domin tambaya ko ka ajiye a wurin comment.

A.I.H

Post a Comment

0 Comments