Yadda zaka duba deployment status naka na N-POWER bach C

 Yadda zaka duba deployment status naka na N-POWER bach C cikin sauki da farko ka tabbatarda kayi test kadaura documents naka da ake bukata 



sai kaje portal na N-POWER ko ka https://nasims.gov.ng/ shiganan saika je kayi login bayan kayi login sai kaje inda ka saika taba inda kaga nasa deployment status saika shiga idan an deployment naka zaka gani awurin suncema congratulation 

Idan kuma ba a deployment nakaba zaka sunsama haryanzu ba a deploy nakaba.

Karka damu idan kaga ba a deploy nakaba tunda haryanzu anakanyi ne bawai an rufe ba saboda haka kacigaba da dubawa lokaci zuwa lokaci ko zaka gani andace  

Domin tambaya yi join na Telegram channel namu ko ka ajiye comment a kasa 

Allah ya bada sa ah


Post a Comment

0 Comments