Yadda zaka duba short list na N power batch c

 Yadda zaka duba ko an verified naka a N-POWER batch C 

Da farko kashiga portal na nasims idan kashiga sai kai login kasa password da email naka sai kai login https://nasims.gov.ng/login

Bayan kayi login saika danna verification link kana shiga idan kasamu zai nunama Congrats on passing the screening phase. We just want to verify some of your details and you will be good to go. 

Idan kuma ba a verified nakaba zai nunama 

Hello Applicant, You have not yet been shortlisted for the verification stage, please check back later


Idan kaga ba a verified naka ba toh kamar yadda sukace saikana dubawa lokaci zuwa lokaci ko za a verified naka don bawai an gama bane ana kanyine 

Amma yanzu portal din yana dauyi sosai gaskiya sai kayi hakuri kuma ka nemi network mai kyau da chrome browser da 4g network ko kuma computer.

Sannan idan kasamu zaka saka fingerprint naka to zaka iya zuwa cafe ko kuma kasamu waya mai kyau mai thumbprint kayi dashi 

 Amfara approved na loan din covid-19 loan TCF

Yi join na Telegram channel namu domin tambaya ko ka ajiye comment a kasa 

Allah ya bada sa ah 

Post a Comment

0 Comments