Yadda zaka samu 500mb kullum a layin Airtel

 Yadda zakayi amfani da mb dari biyar kullum a layin Airtel Nigeria cikin sauki Mutane da yawa wasu sunsan yadda ake sabon free Browsing na layin Airtel wasu kuma basu sani ba toh ga wayanda basu sani ba ga yadda zasuyi da farko kanemi layin Airtel mai register wanda ba kudi a ciki sai ka  shiga cikin play store ko kuma Kashiga nan bayan kashiga ya bude


 saika dauko app din saika budeshi kana budewa kashi ga kaduba inda aka rubuta Airtel unlimited saika zaba saikai connect shikenan 

Sai kuna na spark vpn shikuma yawancin mutane suna cewa baya musu aiki to shima dai mutum zai iyya gwada wa kashiga play store kayi download na app din saika shiga ka taba inda aka rubuta custom saika zabi Airtel 500mb daily sai kai connect kajira ya connect sai kaje kaci gaba da browsing dinka.

Zaku iya join na Telegram channel namu domin samun sabbin post namu ko kuma yin tambaya ko ajiye a comment section.

A.I.H


Post a Comment

0 Comments