Yadda zakayi enrollment na Fingerprint dinka a N-POWER batch C

 Yadda zakayi thumbprint na N-POWER bach C cikin sauki 

Mutane dayawa suna tambaya akan yadda zasuyi thumbprint ga wayanda suka samu toh abun dai inbakada computer kuma bakada abun thumbprint to zaizuma aiki babba 

N-POWER-thumbprint


gwara kaje cafe mafi kusa dakai kayi wannan thumbprint din zai fima sauki domin yadda akace za arufe 6 ga watane sai kuma wani batch dan anraba abunne zuwa batch biyu toh don haka gwara mutum yayi sauri yake yayi 

Idan kuma kanada computer 🖥️ da kuma abunyin thumbprint sai Shiganan kayi download na softwares sai kayi install nashi sai kajona wayan abun thumbprint naka kaje kayi login a kayi thumbprint naka cikin sauki 

N power batch C

N power biometric screening


Idan kuma har yanzu baka dubaba shiga nan Yadda zaka duba shortlist na N-POWER bach C 

Gawanda suke samun matsalan shiga portal din wanda zaina cema transaction failed to mutum ya dage katayi harsaiya shiga ko kanemi computer ko browser mai kyau kayi dashi zaifi sauki.

Allah ya bada sa a

Idan kanada tambaya ka ajiye a comment section to kuyi join na Telegram channel namu 

Post a Comment

0 Comments