Bankin Nirsal sun fara approved na AGSMEIS loan million 3 zuwa sama

 Bankin Nirsal sunfara approved na loan din AGSMEIS wanda ake cikawa tun kwana kin baya.



Idan ba amantaba kwanakin baya munyi posting akan yadda mutum zai cika tallafin AGSMEIS wanda za abada tallafin kudi masu yawa amma bashi, 

Shi wannan tallafin ya ban banta da sauran sosai domin shi dole saikaje kayi training a zahiri bawai irin na NYIF ba kuma dole sai a santa da CBN ta amince inka samu certificate sannan saika samun daman cigaba da cika wannan bashin domin inka farama bakayi training ba to kamar bakayi komai bane 

Batare da bata lokaci ba yadda zaka duba kaga ka samu ko baka samu ba shine ka shiga https://agsmeis.nmfb.com.ng/ idan ka shiga saikayi kasa 

How to check AGSMEIS loan

kasa BVN number ka idan amma approved zaka gani idan ba amaba kuma karka damu ana kanyine bawai angama sai ka cigaba da dubawa kamar daina covid-19 loan TCF 

©️A.I.H

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join na Telegram channel namu 


Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)