NIRSAL MICROFINANCE BANK sun fitar da sabon sanarwa

 Bankin bada bashi na Nirsal sun fitar da wata sabon sanarwa ga wanda suka ka cika neman rance na TCF wato target credit facility.  Sponsor: anfara Approved na AGSMIES loan 

Shiganan domin dubawa

Sakon wanda yake cewa yanzu haka suna upgrade na abun don habaka tsarin yadda suke bada wannan bashin 

Sannan suna kara tabbatarma duk wanda suka samu wannan loan din kuma suka karba wato (Accept) to da zaran angama wannan upgrade din insha Allah zasu samu kudin to amma su tabbatarda sunsa account details na TIER 2 ko TIER 3 abun da wannan yake nufi a takaice shine mutun ya tabbatarda account dinsa babbane yana daukan kudi mai yawa ko kuma kaje banki su tabbatarma ko su upgrade dinsa. 

Sannan suna so su kara tabbarwa mutane cewa wannan kudin ba kyauta bane bashine  sannan an shawarci mutum yayi report duk wani wanda a yake karban kudi a hannunsa da sunan wakilin NMFB.

Nirsal new announcement

Domin tambaya ko karin bayani ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu.

Allah ya bada sa a 

Post a Comment

0 Comments