Sabon sanarwa ga wanda suka cika N-POWER batch C

 Sabon sanarwa daga hukumar N power ga wanda suka cika N-POWER batch C.

Sanar wan ta fitone biyo bayan wasu da sukaga details na BVN dinsu ya bace a portal din Nasim ko kuma suga ansa invalid bvn to hukuma mai kula da  N-POWER sunce hakan bawai wani matsala bane. 

N power batch C new update


Kuma bazai hanaka samun aikin ba domin abun daga server dinsune bawai daga mutanen da suka cika bane domin ka tabbar da naka bayanan yanan koh baya nan zaka iya shiga https://nasims.gov.ng/ saikayi login domin dubawa.

Kaman yadda suka fada wanda aka shortlisted bawai sukadai bane koh kuma bawai an gama shortlist din bane akwai wani da ake sa ransa a gaba wato stream B kenan.

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

In kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani 


Post a Comment

0 Comments