Yadda zaka cika Sabon tallafin TRANSFORMING NIGERIAN YOUTHS

 Yadda zaka cika sabon tallafi daga TRANSFORMING NIGERIAN YOUTHS 

Shirine da gwamnati Nigeria da kuma master card foundation ta dau nauyi wanda za a bawa matasa training da kuma certificate da jari.

Za a koyawa mata daga yan shekara sha takwas 18 zuwa talatin da biyar sana oi da dama da suka hadada noma kiwon kaji dadai sauransu kuma ka gama a baka certificate amma kuma wa jahohin LAGOS KANO KADUNA kawai akeyi a halin yanzu sune sukeda daman cikawa. Amma yanzu anayi a duk Nigeria kuma online zakayi karatu a baka certificate kuma karatun bawai zai takurakabah a a lokacin da kaga dama kasamu lokaci shine zakayi wannan karatun 

Idan kayi regista zakayi training na sati hudu ne ko kasa da haka yadankanta da saurinka 

Sanna zakayi darisin da suke dole composary guda goma 10 sannan kayi wadda ka zaba guda takwas 8 bayan ka gama akwai abunda zaka cika mai suna growth plan zaka cika kuddin da kasuwancinka yakeso ma ana jari. 

Abubuwan da mutum zai amfana dasu a cikin wannan shiri 

1. Samun training kyauta 

2. Samun certificate 

3. Samun C.A.C da nafdac da sauransu 

3. Samun daman shiga zaja koli 

5. Samun manhaja na kasuwancinka. 

6. Samun jari wato loan  

Da dai sauransu 

Yadda zaka cika shine ka link dinnan https://reg.smetoolkit.ng/betransformed?refer=KA079 idan kashiga saika dannan start application 


Saika cike duk abun da ake bukata a kula da kyau registration din step step ne kuma ka tabbatarda ka cika kowanne.

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin tambaya ko karin bayani 

Allah ta bada sa a 

A.I.HPost a Comment

1 Comments

  1. Nakasa chike wurinda akasamini business information

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)