Abubuwan da yakamata ka sani a gameda sabon tallafin NIRSAL NON INTEREST LOAN

 Abubuwan da mutum ya kamata ya sani a gameta sabon Tallafin corona na NIRSAL MICROFINANCE BANK NON INTEREST LOAN ma ana bashi wadda babu kudin ruwa.



Na farko wanda zai iye neman wannan rancen 

*Dole ya kasance dan Nigeria ne kuma dole sai yakai shekara goma sha takwas 18years 

*Dole ya kasance kana da BVN wato bank verification number 

*Dole ya kasance kanada kasuwancin da kakeyi wato kanada sa ana 

*Dole yakasan ce annobar corona ta shafeka wato ko lockdown da akayi karasa wasu abubuwa da daimakaman tansu 

*Sannan wannan tsarin bawai anyishi kawai saboda musulmai bane a a wannan tsarin na kowanne dan Nigeria ne musulmi ko kirista kowa zai iya cikawa muddin ya cike ka idojin da akeso 

* Me banbanci tsakanin covid-19 loan TCF da AGSMIES da kuma covid-19 non interest loan TCF da AGSMIES 

Shi wannan tsarin wanda ya wancin mutane aka cika acan baya wato covid-19 loan TCF da AGSMIES shi loan ne wanda za abiya da kudin ruwa a ciki amma wannan non interest din shi kuma babu kuddin ruwa a ciki ko kadan 

* Shin mutum zaiya samun wancan mai interest din da kuma wannan wanda ba interest 

A'A idan kasamu daya toh fah baraka samu dayaba dole saidai ka samu guda daya 

* Ya tsarin maida rancen yake 

Kamardai yadda akasani wannan Tallafi bashine ba kyauta ba don haka in anbaka zaka biyane acikin shekara uke wato wata 36 kenan sannan za baka wata shida ka juya kuddin bawai daga baka zaka fara biyabah.

Idan haryanzu kama fuskantar matsala wurin cike toh Shiganan ka dakko browser mai kyau saika shiga http://nmfb.com.ng idan ka shiga zai nunama inda zaka zabi wasu hotuna a sama zai gayama randa zaka canka idan truck 🚛🚒 ne ko airplane ✈️ ✈️ saika zaba saika jira yagama idan ya gama zaikaika portal din saika cigaba da registration naka idan bakasan yadda zakayi registan ba kuma Shiganan saikabi sauran matakan.

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani.



Post a Comment

0 Comments