Amfara approved na sabon Tallafin corona na NIRSAL NON INTEREST Loan

 Amfara approved na tallatin corana wadda bankin NIRSAL MICROFINANCE BANK suke bayarwa wato non interest loan wadda za abada bashi ba kudin ruwa a ciki.

Don haka idan kasan ka cika toh kayi maza ka duba wayan ka don a halin yanzu huna tura message ta layin da kacika dashi don imma layin baya kan waya toh kasa inka duba kaga ba aturoma ba kuma to saika jira a halin yanzu sunakan turawa.Adaina goge message sai an tabbatarda cewa baida amfani karkaje ka gode kuma yazo ya dameka gaba 

Ga kalan message da suke turawa koh zaka gani a naka kaima 

Related: Yadda zaka cika sabon Tallafin JUBILEE fellow program 

An kaddamar da sabon Tallafin GEEP 2.0 tradermoni marketmoni da fermermoni

Idan kuma baka cika bah haryanzu kana da daman da zaka cika donin ganin yadda zaka cika Click here saika bi sauran matakan 

A.I.H

Allah ya bada sa a idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu


Post a Comment

0 Comments