Anfara raba kayan tallafin corona wadda ba kudin ruwa

 Amfara raba kayan tallafin Nirsal Non interest loan TCF wato loan din da akacika kwanakin baya wadda babu kudin ruwa a ciki 

Kamar dai yadda mutane suka sani kwanakin baya an bude sabon tsarin neman rance wadda babu kudin ruwa daga bankin Nirsal saidai a wannan karon abun yasha banban da wadda akasani domin kuwa ba madaran kudi suke bayar waba kayane Related: Yadda zaka duba koh kasamu tallafin Nirsal Non interest loan 

Sabon sanarwa daga bankin Nirsal Non interest loan 

Har yanzu zaka iya cika sabon tallafin Nirsal Non interest loan

Toh a halin yanzu tuni wasu suka fara karban kayan a hannun wadda a ka wakilta su basu kaya wato vendors 

Saidai inda matar zata kada mijin shine wasu faa ba kayan da kacika suke bakaba abun da ka cika da bam abunda za abaka da bam wadda hakan ba kara min illa zaima mutum ba domin alal misali 

Kai telene kasa keken dinki sai aka baka engine nika toh ya kasan zakayi saidai ka sayar wadda wurin sayarwan zaka fadi sosai wani kuma yasa taki an baka wani dabam yakasan zakayi 

Yaya zakayi idan wanda aka wakinta ya baka kaya wato vendors ba dan garin ka bane?

A lokacin da kazo accept na wannan loan din zakaga sunan vendor din ka da kuma adreshinsa da kuma number waya toh zaka iya kiransa kaji yadda za ayi.

Wasu kuma ana turo musu email akan suyi printing wada takardan su sa hannu saisu sake turawa wadda abun da yake dauke a wannan takardan shine kakarba kudi toh idan ka tura hakan na nufin ka karba kudi kenan 

Toh abunda. Yakamata kayi shine kadau wannan sako kaje office din Nirsal mafi kusa dakai kaga yamusu su zasugayama abunda ya dace kayi idanma zasu kira vendor ne da kansu zasu iya saikaji abunda ya kamata kayi 

Ga wanda basu samu sakon approved ba su kwantar da hankalinsu domin haryanzu anakaine bawai an gama bane 

Ga wanda basu cika bah kuma zasu iya cikawa ta haryar shiga http://nmfb.com.ng saika zaba non interest ka cike 

✍️✍️✍️©️A.I.H 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya. 


Post a Comment

0 Comments