Sabon sanarwa daga bankin NIRSAL gameda Non interest loan TCF

 Bankin NIRSAL MICROFINANCE BANK sun fitar da sabon sanarwa ga me da sobon Tallafin corana na Non interest loan TCF.

Ajiya monday ne dai bankin ya fitar da sanarwan sabo da yawan tambayan da mutane sukeyi game da sabon tsarin Non interest loan TCF 

Shidai tsarin Non interest loan TCF anyishine domin tallafawa mubukata mussaman wanda basa karman bashi mai kuddin ruwa kuma ko wanne dan Nigeria zai iya cikawa muddin ya cike sharudan da suke bukata Abu buwan da yakamata ka sani gameda Nirsal non interest loan TCF

Related: Yadda zaka dubah koh kasamu tallafin NIRSAL NON INTEREST Loan TCF

Sanarwan dai tana cewa anaso a sanarda duk suka cika wannan tsarin cewa bawai kudi za abayarba a wannan karon kaya zaka bayar ma ana kayan da ka cika shi za a baka 

Ba awani kudi da za a bawa mutum dukka kayan aikin za abayar wanda vendors da Nirsal ta zaba zai baka 

Sannan ana sanarda mutum cewa ba a bawa wannan vendors din kudi kafun karban kaya da kuma bayan karban kaya ma ana dai ba ruwanka da vendors kayan ka kawai zaka karba kayi gaba shi aikin Nirsal yake m

Ga wanda basu cike wannan tsarin ba haryanzu zaku iya cikewalokaci bai kureba ma ana zaka iya cikewa har yanzu  Yadda zaka cika sabon Tallafin Nirsal Non interest loan TCF

✍️ ✍️✍️A.I.H  

Inkanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu 

Allah ya bada sa aPost a Comment

2 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)