An fara biyan tallafin kudin noma na FMARDPACE

 An fara biyan tallafin kudin noma na FMARDPACE wanda aka cikawa  mutane tunda jimawa.


Related: Sabon sanarwa daga FMARDPACE

 Yadda zaka karbi kayanka a wurin vendors na Nirsal Non interest loan TCF 

 Yadda zaka cika sabon tsarin JUBILEE fellow

Yadda zaka cika sabon Tallafin Transforming Nigerian youths 2


 An fara biyan kudinne a ranar juma an data gabata kuma wasu a basu dubu uku ko shida ko goma sha biyi ko tara 3k 6k 9k 12k duk ba yadda ba a bayarwa kowa da yanayin gonar daka sane lokacin cikewa. 

 Mutane da yawa suna tambaya akan yadda ake cika wannan abun dun sun manta cewa koh suncika koh basu cikaba toh wannan shiri ma aikatan N POWER ne suka cikashi wato wanda zasuje har gonan ka sukima koh kuma a gida sucikama tahanyar amfani da wayansu.

Sannan wannan biyan kudi bawai kawai angama biya bane a a batch batch ne idan kaga ka cika dukkan ka idojin su kuma baka samu bah toh ka jira insha Allah zaka samu a wani batch din. 

A.I.H 

Inkanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin tambaya ko karin bayani mungode. 

Post a Comment

0 Comments