Bankin Nirsal sunci gaba da Approved na Non interest loan wanda babu kudin ruwa

 Bankin Nirsal microfinance yaci gaba da Approved na Non interest loan wato bashi marar kudin ruwa. 


Related:- Yadda zaka linking na layinka da katin dan kasanka NIN kar a refema layi

 a kwanakin baya anfara Approved na wanda suka cika da farko wanda wasu daga ciki yanzu har sun karbi kayansu a wurin vendor nasu idan kuma baka karbi kayanka a wurin vendor ba zaka iya shiga nan domin ganin yadda zakayi Yadda zaka karbi kayanka a wurin vendor Nirsal 

Toh yanzuma bankin na Nirsal microfinance sunci gaba da Approved na wannan loan na non interest kuma suna turowa tareda sunan vendor ka ajiki saboda haka saika kira vendor ka kaji ya ake ciki

Ga wanda kuma haryanzu basu cikaba suna da daman cikawa zasu iya shiga http://nmfb.com.ng saika shiga wurin Non interest saika cike 

Sannan ga wanda suke so su duba koh anbasu koh ba a basuba zaku iya shiga wannan post din Yadda zaka duba koh kasamu tallafin Nirsal Non interest loan TCF da AGSMEIS 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya. Allah ya bada sa a

Post a Comment

6 Comments

 1. Nazeefeesanee49@gmail.com

  ReplyDelete
 2. Matsalata anan shine anyimun approved ton 9/2021 amma shiru ba kira ba text cin mehakan. kenufi

  ReplyDelete
 3. ALIYU AUWAL JIBRIL
  0026175031
  STANBIC BANK IBTC
  I need your loans

  ReplyDelete
 4. Yakamata ku binci kamana muna yan baya da Ake cewa yayi Expire

  ReplyDelete
 5. 6312342262
  Fidelity bank
  ln need yours loans

  ReplyDelete
 6. Tambayata anan itace idan TCF Dinka ya bata to yazaka ganinsa

  ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)