Bankin Nirsal yaci gaba da Approved na Non interest loan TCF da AGSMEIS

 Bankin Nirsal microfinance yaci gaba da Approved na Non interest loan TCF wato bashi marar kudin ruwa. In ba a kwanakin baya anfara Approved na wanda suka cika da farko wanda wasu daga ciki yanzu har sun karbi kayansu a wurin vendor nasu idan kuma baka karbi kayanka a wurin vendor ba zaka iya shiga nan domin ganin yadda zakayi Yadda zaka karbi kayanka a wurin vendor Nirsal 

Ga wanda kuma haryanzu basu cikaba suna da daman cikawa zasu iya shiga http://nmfb.com.ng saika shiga wurin Non interest saika cike 

Sannan ga wanda suke so su duba koh anbasu koh ba a basuba zaku iya shiga wannan post din Yadda zaka duba koh kasamu tallafin Nirsal Non interest loan TCF da AGSMEIS 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya. Allah ya bada sa a

Post a Comment

0 Comments