Sabon tallafin daga NITDA ga wanda sukeson fara kasuwanci dama yan kasuwa

 Shirin zai tallafawa yan kasuwa masu tasowa da kuma wanda suke da experience na abu ko wanda sukeda sha awar farawa

Wannad shirin hadin guyiwa ne da kamfanin masschallenge u.s global network da kuma ita kanta nitda gurin ganin cigaban yan nigeria




Related: Yadda zaka karbi kayanka a wurin vendors Nirsal Microfinance Bank non interest loan TCF 
Sabon sanarwa daga bankin NIRSAL gameda Vendors

Wanda kuma zai muri wannan abun dole ya kasance dan Nigeria ne, 

Yadda zaka cika abun shine kashiga Click here idan kashiga zaika wuri kamar haka👇👇👇



Idan ya nunama saika fara cikawa ka tabbatarda kana da email mai amfani kuma shikasa a yayin cikewa saboda za aturama sako tanan 

Sannan saikasa first name ma ana sunanka sai last name sai date of birth wadannan suke dole saika sasu sanna sauran su twitter handle duk ba dole bane 

Idan kanason karin bayini akan abun zaka iya shiga Click here idan ka shiga sai kai kasa zakaga duk wasu bayanai da suka shafi wannan shiri a wurin insha Allah.

Kuma za arufe wannan shirine ranar shabiyar ga watan goma don haka kowa ya cika kuma sanar da wanda zai iya dan Allah.

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya. 


Post a Comment

0 Comments