Yadda zaka duba koh sunanka yafito a shortlist na Nigerian Police

 Hukumar yan sanda ta nigeria wato Nigerian Police Force sun fitar da wanda suka samu shortlist na farko wato wanda sukayi screening 

Yadda zaka duba shine da farko kashika https://Policerecruitment.gov.ng sai ka duba kaga koh ka tsallake wannan screening din idan kasamu toh zakuyi exam 


Related: Yadda zaka duba shortlist na NYIF 


Wanda za afara dubawa gobe wato monday 18 October zuwa 26october insha Allah sannan kuma exam ga wanda suka samu wannan shortlist din zai kasance ranar 29 da kuma 30 ga watan October 

Idan ka kasamu shortlist din anaso kayi printing na exam slip wanda zai baka daman ganin inda zakayi exam da komai da komai akan exams din 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya.

Post a Comment

0 Comments