An fara biyan kudin cash transfer na tallafin da aka cika

An fara biyan kudin cash transfer wadda aka fi sani da RRR 
Shi wannan tsarin dai tsarine da gwanmatin tarayya take bayarwa karkashin ministirin hon. Sadiya faruq wato jinkai da cigaban Al umma 
 
Kuma anyi shine domin mutane marassa karfi musamman gaji yayyu da dai sauransu 

 
Kuma kwanakin baya suna kiran mutane akan su je su bada BVN nasu da sauransu za ayi capture nasu 
Wasu an kirasu a waya akan suje inda akeyi mafi kusa dasu 

Wasu da yawa sun manta yadda ma akayi abun ko sun cika koh basu cikaba 

Don haka abu mafi sauki iban bakaji alert ba kawai ka dubah account balance naka koh kaje banki a dubama idan bakasan yadda zaka dubah account balance nakah bah 

Allah yabada sa a 

AIH 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join na Telegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya

Post a Comment

0 Comments