Yadda zaka nemi aikin Nigerian police na 2021

 Hukumar yan sanda ta Nigeria wato Nigerian police sun bude portal domin daukan sabbin yan sanda na 2021 Hukumar sun bude portal dinne yau 29 ga watan November da muke ciki domin diban sabbin yan sanda na 2021 

Idan ba a mantaba kwanakin baya an sake shortlisted candidates na 2021 wanda sukaje sukayi exams sannan wanda suka yi exam wasu sun tsanlake matakin jarabawar inda sukaje medical screening a inda aka turasu yanzu saura su tafi training ne kawai 

Toh yanzuma ma an bude domin diban na 2021 wanda aka fara yau zuwa goma 10 ga watan January na sabuwar shekara wato 2022 

Yadda zaka cika shine ka shiga https://policerecruitment.gov.ng/#/register idan kashiga zai budema saikasa NIN number naka kasa phone number da email ka tabbatar da cewa number da email daka bayar suna aiki domin za a iya tuntubanka tanan 

Sannan ka sani cewa information naka na National I'D card shine zai bayyana a zurin cikewa don haka in kanada issue da national I'D card naka saika gyara kafun ka ciki shawara amma. 

Sannan ka scanned na results naka ka daura ba aso mutum ya wuce shakara ashirin da biyar don haka inkasan date din dake jin national I'D card dinka yawuce saika gyara 

In ka gama cikewa saika download na grantor form wanda zakaba mutum biyu su cikema don dashi zakaje wajen physical screening

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya.


Post a Comment

0 Comments