Babban bankin Nigeria wato central bank of Nigeria CBN ya kaddamar da wani sabon shiri mai suna 100for100PPP
Related: Yadda zaka cika sabon tallafin MTN ICT and Business skills training
Yadda zaka nemi aikin police na Nigeria
Sabon tallafin CBN TERTIARY INSTITUTION ENTEPRENUERSHIP SCHEME
Shidai wannan shirin an kirki rashine domin kamfanun nuka da suke Nigeria domin a rage kayan da ake shigowa dasu daga kasashen waje sannan kuma a inkanta kayanda za ana fita dasu waje daga Nigeria ma ana kamfanun nuka sukera wani abu da za ana saya a kasashen waje daga nigeria wanda hakan zai inganta farashin da kuma daga darajar kudi da kuma kasarmu baki daya.
Sannan abubuwan da za maida hankali akansu sune kamar haka
i. Manufacturing
ii. Agriculture and agro-processing
iii. Extractive Industries
iv. Petro-Chemicals and Renewable Energy
v. Healthcare and Pharmaceuticals
vi. Logistics Services and Trade-Related Infrastructure
vii. Any other activities as may be prescribeManufacturing
ii. Agriculture and agro-processing
iii. Extractive Industries
iv. Petro-Chemicals and Renewable Energy
v. Healthcare and Pharmaceuticals
vi. Logistics Services and Trade-Related Infrastructure
vii. Any other activities as may be prescribed
Toh anan anaso kamfaninka ya zamantoh wanda suke ciki tsarin
CBN ta shirya domin zakulo kamfanonin da suka dace da zasu habaka tattalin arziki da kuma cigaban kasa wato kamfanin da zaiyi producing kayan da za ana fita dashi kasar waje ana sayarwa
Sanna iya kamfanoni dari 100 za a zaba kuma za ana shirinne duk bayan kwana dari 100
Sanna iya kudin da za abayar shine million 5 ma ana maximum kenan zaka iya neman kasa da haka
Kuma sai kamfaninka ya samu duk wani abunda akeda bukata domin ganin karin bayani da kuma cika abun https://100for100ppp.ng/#obje_kpis idan kashiga saika nutsu ka karanta domin sanin yadda zaka bi kasamu shiga wannan tsarin.
A.I.H
Allah ya bada sa a
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya
1 Comments
Pennsylvania on-line casinos will at all times impose a couple of of} phrases and conditions on their no-deposit bonus offers. In most circumstances, the “play-through” requirements are achievable as long as|so long as} you play the best casino game. We additionally advocate signing a lot as} several of} no-deposit bonus deals to profit from quantity of} offers. Unless the bonus phrases and conditions state in any other case, all of the games you play with that bonus pay winnings in real money. Once you’ve met no matter wagering requirements 카지노 there are, find a way to|you possibly can} withdraw that money. Sometimes on-line casinos only allow you to use no deposit bonuses on certain games.
ReplyDelete