Yadda zaka samu kyautan data 1GB a layin MTN Nigeria

 Yadda zaka samu kyautan data guda dubu daya wato 1GB a layin MTN 

Kamfanin MTN tareda hadin gwuiwan wasu kamfanoni suna bada kyautan data 1gb ga customers nasu Yadda abun yake shine da fari kabi wannan link din https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.mtn.nextgen 

Zai kaika play store saika dakko wannan App din bayan ka dakko saika jira ya gama installed inyagama saika shiga ciki zai budema 

Saikasa phone number ka amma yazamana kanada layi biyune na MTN idan kasa number zasu turoma opt saika zai nunama sunanka da kuma wurin da zakasa email toh ba dole saikasa email ba inka gama zai budema kamar haka 


Saka taba inda aka rubuta YELLO SANTA kana tabawa zaikaika inda zakasa phone number toh anan bawai phone number ka zakasabah a a dayan layinka zakasa a wurin bawai wanda kayi abun dashibah saika danna zasu turama layin da kasa 1gb idan kuma offer ya kare zasu cema sai gobe 12 don haka time nayi saika gwada domin samun wannan garabasan.

 idan ka gama da wannan saika yi logout saika sake da wanda ka turama shima saika turawa dayan da baka turamaibah

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel domin neman karin bayani ko tambaya. 

Post a Comment

0 Comments