Ana cigaba da Approved na tallafin corona na TCF

 Bankin Nirsal microfinance yaci gaba da Approved na tallafin corona wanda ake cike wasu tun 2020 wasu kuma 2021.Idan kasan kacike neman wannan bashin na corona na Nirsal to kayi baza kaje ka dubah domin ganin ko amma Approved ma ana koh kasamu wannan bashin ko baka samubah 

Kamar yadda akasani bankin Nirsal na bada bashi kala kala wanda a cikinsu akwai wannan akwai kuma non interest loan shima duk na Nirsal dadai sauransu 

Toh wannan bashin mai interest dinne ma ana covid-19 target credit fertility wanda aka cike tunda jimawa. 

Yadda zaka dubah kaga koh kasamu wannan loan din shine kashiga https://covid19.nmfb.com.ng/ idan ka shiga saika zaba SME ko household wanda yawanci mutane suncika household ne To saika shiga 


Idan kashiga zaikaika wurin da zakasa BVN naka saikasa idan kasamu zaka gani a wurin da adadin kudin da kasamu dadai sauransu idan baka samu bama zakagani ko sucema your bvn doesn't exist 

Allah ya bamu sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)