Hukumar Civil defense sun fitar da final shortlist nasu 5000

 Hukumar Nigerian security and civil defense service corps NSCDSC wanda akafi sani da civil defense sun sake final shortlist na mutun dubu biyar da suje documentation 


Related: Yadda zaka cika aikin police Nigeria 2021 

Yadda zaka nemi aikin Nigerian Navy wato sojan ruwa na Nigeria 

Idan ba a mantaba dai hukumar ta civil defense ta shirya daukan ma aikata guda dubu biyar tun a shekarar 2019 wanda aketa cuku cukun abun sai yanzu suka gama fitar da final list na mutane guda dubu biyar da suka samu 

Hukumar ta bakin sakatariyar hukumar Mrs Aisha Rufa'i wanda ta bayyana hakar a taron manema labarai wanda akayi ranar Alhamis a abuja  

Sannan tace za abude portal din ran 17 ga wannan watan na January wato Monda ga iya wanda suka fito a wannan final list din sune kawai zasu iya shiga wannan portal din 

don haka idan kasan ka cika kabi duk sauran matakan toh kashiga http://cdfipb.careers/ saika shiga portal din domin gani 

Sannan za ayi documentation ranar 31 ka January 2022 to kuma kyautane da saika biya kudi bah 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya.

Post a Comment

0 Comments