Hukumar NITDA, NCAIR, da hadin guiwar wani kamfanin kasa da kasa na jafan wato JICA sun bude wani sabon shiri domin yiwa mitane training har na tsawon wata biyar
Shirin zai maida hankaline akan kirkire kirkiren fasahan zamani
Sannan an kirkiri wannan program dinne saboda ataimakawa masu kasuwanci (entrepreneur)
Wanda zai iya cika wannan abun kuma shine
1. kungiya koh kuma mutum daya ma ana idan kunada wata kungiya mai ma ana da kuma business plan kuma ta shafi wannan fanin zaku iya cikewa da sunan ta kuma kungiya da zata taimakawa tattalin arzikin Nigeria
2. Kungiya ko mutum daya da sukeson bude kamfani domin fara kasuwaci a Nigeria
3. Dole mutum yakai shekara 18 wanda yayi kasa da haka bazai samu daman shiga wannan shiribah
4. Sannan dukkan bangaren kasuwanci zasu iya shiga kamar noma kiwon lafiya dadai sauransu
Yadda zaka cika abun shine kashiga Click here kana danna wa zaikai ka page din saika karanta bayanansu sosai dan anan bamukawo wasu bayanan ba masuyawa
Saika danna Apply zaikaika google form kmai yadda akasani kafun kacika google form dole saikanada email don haka saika daura email dinka saika cigabada cikewa
Saikana dannan Next inka cika sannan akwai step na karshe koh kusadana karshe da akebukatan ka daura business plan naka za abaka misali a wurin kaga yadda abun yake saika je kayi naka kaima ka daura a wurin saika submit
1 Comments
Ibrahim
ReplyDelete