Yadda zakayi update na cost of item naka na Nirsal Non interest loan

 Yadda zakayi update na kudin kayan ka wato cost of items idan kudin ya haura dubu dari biyar 


Related: Yadda zaka duba koh kasamu tallafin bashi na Nirsal microfinance bank Non interest loan 

Yadda zaka biya bashin da kaci n nirsal microfinance bank

Mutane da yawa suna so suyi update na price din kayansu wato cost of items da sukasa yayin cike wannan loan na non interest loan kamar dai yadda aka sani ita wannan tsarin dama kaya za bayar bawai kudi bah saboda haka lokacin cikewa suka bada dama ga mutum yasah adadin kayan da yake bukata tareda kuma kudin kayan da zai saya.

Suh kuma sai suka wakilta vendors wanda su ne zasu bakah wannan kayan daka bukaci a bakasu a doka bawai kudi za abayar bah 

Toh wasu dayawa ayayin cikewa sun cike sama da dubuh dari biyar a household wanda kuma Nirsal microfinance bank bazasu approved ma samada dubu dari biyar 500,000. Bah toh don haka dole mutun ya rage wannan kudin da yasa zuwa kasa da dubu dari biyar ko kuma daidai da dubu dari biyar. 

Yadda zaka rage kudin kayan ka cost of items shine da farko zaka shiganan https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold amma dole ka nema browser mai kyau kamar FIREFOX ko dai wata browser mai kyau saika shiga wannan link din zaika woka shafin na nirsal kar tsaye zuwa wurin da kaga ansa New ko Returning Saika danna retuning kana dannawa zai bukaci kasa BVN dinka da last Name naka saika sa reference number ka wanda aka baka lokacin cikewa idan baka dauka bah kuma toh lokacin da aka turoma sakon approved na loan din naka ta number wayanka suna turawa taredashi a ciki saika dauka kasa saika taba i'm not a robot zai bakah wasu picture zaigayama wanda zaka zaba a sama saika zaba sai kai next 

Kana sawa zaikaika inda zakaga sunanka da kum shekarun haihuwa saikaje kasa ka taba next zai kaika wurin address da sauran su saikaje next zuwa inda zakaga an item to purchase Toh anan zakaga abun da kasa idan kayi kasa kuma zakaga total kudin naka da ka cike to a wurin ne zaka rage abun da kasa misali kasa wurin item description kasa fertilizer wurin unit kasa 50 ma ana kanason taki buhu hamsin wurin unit cost kasa 15,000 wato kudin ko wanne buhu dayana taki dubuh shabiyarne yaka dukka 750,000. Kuma anason karya wuce dubuh dari biyar saikaje ka ka rage yawan daga buhu hamsin zuwa talatin koh kuma ka rage kudin takin daga dubu sha biyar zuwa dubu goma 

Kana gamawa saika koma can kasa kaga nawa kudin naka ya koma idan yayi kasa da dubu dari biyar koh yayi daidai da budu dari biyar saika barshi kane next harkau submit shikenan ka rage kudin naka. Yanzu bakada damuwa dashi 


Allah yabada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.


Post a Comment

0 Comments