Ana cigaba da biyan tallafin kudi na RRR dubuh talatin

Hukumar jinkai da cigaban alumma wanda Hon sadiya Farooq take jagora dakuma NASSCO sun fara biyan kudin tallafin RRR 



Kamar dai yadda aka sani shi wannan tallafi na RRR wato rapid response register tallafine da ake bawa gajiyayyu da marassa karfi da kuma wadda annobar corona ta shafa 

Kuma a yadda akayi tsarin zaa bada tallafinne na naira dubuh biyar har tsawon wata shida wato dubuh biyar kenan sau shida 

Yadda zaka gane koh kana cikin tsarin ma ana ka samu shiga cikin wannan tsarin
 
Da farkoh dai bayan ka cika abun a waya da code na garinka koh anguwanka toh bawai shikenan bah in sunan ka ya fito za a kiraka koh kuma kaje kaga sunan ka saika kai je ayi dauki bayanan ka kamar 

BVN 
Account dinka 
Banki 
Da sauransu 

Toh idan an dauki wannan bayanan naka shine zaka iya ganin shigo wan kudi a account din ka amma ban san koh akwai watahanyabayan wannan bah 

Don haka indai kasan ka badabayanan ka toh ka kantar da hankalinka inshallah indai kanada rabo toh zaka samu 

Domin bawai angama turawa bane haryanzu anakan turawa mutane wannan kudin har naira dubuh talatin

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments