Yadda zaka cika tallafin RRR rapid response wanda aka bude sabo

 Ansake bada dama ga wanda basu cike tsarin tallafin gwanmatin tarayya na rapid response register 


Related: Sabon sanarwa daga hukumar N power

Sabon tallafin CBN da zai baka daman samun bashin million 5

Shidai wannan kamar yadda akasani tallafine na gwanmatin tarayya ga wanda annoban cutar corona ta shafa na gaggawa don haka bawai tun yanzu ake cika wannan abun ba a a ya jima ana cikawa wasuma har sun karbi kudin su koh ana kan basu 

To yanzu an sake bada dama ga wanda basu cika bah koh basu samu daman shiga wannan tsarin bah da susa mu daman shiga kuma kaman yadda aka sani ko wani ward ko yanki yanada code nashi daban da ake amfani dashi 

Ma ana idan kana gombe code dinka daban dana bauchi ko yola ko inna nada code dinsa kuma ni a iya gwadawan da nayi abun yafiyi da layin Airtel don haka sai mutum ya nema ya gwada idan ka gwada da MTN ko 9mobile ko GLO bayyiba saika nemi layin AIRTEL ka gwada inshallah zayyi. 

Yadda ake cika abun shine da farko ka samu code na garinku misali 

Gombe *969* 76# 

Bauchi *969*113# 

Adamawa *969*22# 

Maiduguri *969*54# 

Oyo *969*20# 

Abuja *969*67#

Delta *969*12# 

Da dai sauran su don haka idan na neman code na yankin ku zaka iya shiga Telegram channel namu zamu turo wanda yake hannun mu tacan insha Allah  

Yadda zaka da farko ka danna wannan code din inka danna zaika woka wuri kamar yadda zaka gani a pic din dake kasa 


Zai kawo ka wurin yama welcome toh a sama saika lura idan ba code dinka bane baxai nuna ma sunan wurin dadaibah doh haka idan kaba ba daidai bah zaka gane   

Saika zaba idan namijine male idan mace ce female  saika danna 

Sai mataki na biyu zai kawoka wuri kamar haka 


Anan ana bukatan shekarunkane kawai kuma bawai zakasa shekarun dukka bane a a zaka ne alal misane shikaranka 30ne toh zakasa tallatin ne kawai wato 30 sai kayi gaba 

Sai mataki na ukku 


Shikuma ana bukatan sunan kane kawai kuma na farko wato sunan ka zakasa bawai sunan baban kaba kona wani lakabi da akema a a naka zakasa 


Kana sawa saikan gaba zaikaika 

Mataki na huddu 

A mataki na hudu kuma na karshe abun da akeso kayi shine kasa address naka ma ana adereshin da kake zama ko anguwanku 


Kana sawa ka gama cikawa zai nunama abu kamar yadda zaku gani a kasa 


Zai baka unique ID wanda zaka rubuta sa ka ajiya saboda kada anema bawai kuma nace dole bane a a bansani ba koh za a iya nema kaga gwara ka ajiye kawai 

©️AIH 

Allah ya bada sa a  

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)