Yadda zaka cika sabon tallafin National Directorate of Employment na training kyauta.
Hukumar samar da ayyuka ta Nigeria wato National Directorate of Employment NDE zata bada training kyauta ga yan Nigeria domin samar da ayyukanyi da kuma rage talauci a kasa baki daya
Kamar dai yadda akasani dama ire iren wannan ayukan dama wasunsuyana daya daga cikin wannan ayyukan hukumar
Dan ita da jagoranci aikin Special public work wanda ake bada naira dubuh ashirin sai uku.
Shi wannan training yakasu kashi kashi fanni fanni ko wanne da nasa don haka idan kaje saika dubah fannin dayafi baka sha awa koh kuma wanda zaka iya koh wanda dama aikin kane
Sannan wannan training yadan ganta da wanne training zakayi don haka kowanne yada lokacin sa dan wani wata uku wani shida kai harma da mai shekara wanda zakayi shekara naka koya
Sannan akwai training dinda sukayi bai jimabah CBN sun bawa wanda akama bashin kudi don fara kasuwancin koh sana ar da suka koya toh haka zalika wannan ma akesa rai
Yadda zaka cika sabon tallafin NDE na training kyauta.
Da farko ka shiga https://ndetrainees.ng/#skills idan kashiga akwai bukatan ka dan dubah da kyau kaga wanne shine zaka iya kuma tsawon wanne lokaci za ayi anayi saboda yazamana ka tsara abunka yadda zai tafi daidai
In kagama karantawa saikaje can kasa zakaga inda form din yake saika fara cikewa
Wurin cikewan ya kasu kashi uku akwai na farko
Personal details
Shibayananka akeso akwai a wannan wurin kamarsu
Suna
State
Local government
Address
Number waya,
email,
shekarun haihuwa,
geopolitical zone ma ana wani yanki (zone) kake a Nigeria sai
gender
Sannan passport dinka ma ana photon ka
sai marital status
Saina biyu kuma
Educational background
Shi ana bukatan matakine na karatu wato kagama primary ne, secondary koh university saika zaba
Saina uku na karshe
Programmes
Wato wani tsari kakeso anan zaka zaba tsarin da kakeso ka cika saika taba register
Allah ya bada sa
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
0 Comments