Yadda zaka rage nauyin photo a wayanka na Android cikin sauki

 Yadda zaka rage nauyin photo a wayanka misali kanaso ka cike wani abu kuma ba aso photon ya wuce 200kb kaikuma nakaa yakai 5mb 





Yawancin mutane idan sukazo cika wani abu a wayansu wanda ake bukatan ayi uploading na photo ma ana a daura photo toh yawanci ana bada limit ma ana ana takaitawa misali ace ba aso photo ya wuce nauyin 200kb toh yawanci wayan Android tana daukan photo ne 3mb, 4mb koh 5mb toh kanada bukatan ka rage wannan photon kafun ka samu daman daura shi a iñda akasa kadaura. 

Akwa hanyoyi da yawa dazaka rage dauyin photo da kuma Application da yawa da zaka iya wannan aikin dashi. Toh zamu dau daya yau insha Allah shine PHOTO RESIZER 

YADDA ZAKA RAGE NAUYIN PHOTO A WAYAN ANDROID 

Step 1

Da farko ka shika Click here zaikai ka kai tsaye zuwa wurin da zaka dakko wannan Application din koh kuma kaje play store kayi search na photo resizer saika dakko 

Step 2 

Bayan ka dakko wannan Application din saika budeshi ka shiga cikin sa zaka ga yabude ma kamar haka 


Saika taba inda aka rubuta SELECT PHOTOS kana tabawa zai kaika cikin gallery na wayanka saika dakko photon da kakeso ka rage ma dauyi ka taba kansa 

Step 3 

Kana dakko wannan photo zai nunama wuri kamar haka


Zaka ga yanunama photon daka dakko dakuma nayin photo a sama kaman wannan zakuga dauyinsa 1.2mb ne innaga toh anaso a rageshi ya dawo kada yayi kasa da sama da 250kb 

Step 4 

Saika taba inda aka rubuta resize dinnan inka buba kasa zaka ganshi. Inka tabashi zaikawoka wuri kamar haka 

Anan zaka zabi yadda kakeso photon ya kasance ga jerin sunan idan kuma a ciki ba kasamu wanda kakeso bah saika taba custom % anan zai baka dama kasa yadda kakeso har sayyayi daidai da yadda kakeso
 
Step 5
Kana taba kan wanda kakeso misali a wannan munzabi 25% ne toh zai karka wurin da zakaga yadda photon ka ya koma 

Daga nan saika dubah sama zakaga yadda nauyin photon naka ya koma wannan ya koma 223kb dama kuma bamaso ya wuce 250 kunga yayi dai dai.
 
Shikenan ka gama saika fita a cikin app din kaje ka daura photo a inda kakeson daurawa  domin yana automatic saving ne ba saika saved bah. 

Sannan ga video kuma ga wanda yake bukata 


Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

2 Comments

  1. Mun gode,to video fa shima za'a iya resize din shi ko sai dai photos kawai?

    ReplyDelete
    Replies
    1. Eh shima akwai nashi ka dubah play store akwa app "resize video" kadakko insha Allah zayyi

      Delete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)