Yadda zaka cika sabon program na NITDA na Ninja accelerator

Yadda zaka cika sabon tallafin NITDA mai suna Ninja accelerator program. Shidai wannan program din mai suna Ninja accelerator program shirine da Japan international cooperative agency wato JICA da kuma hadin gwuiwa da national information technology development agency wato NITDA suka hada kai dan samar dashi 

Saboda su daga masu kasuwanci wato entrepreneur don cigaban kasuwancinsu da suke gabatarwa 

Sannan bangarori uku ne kawai zasu iya shiga cikin wannan kasuwanci 

1. Agriculture:- wato masu harkar noma bawai sai na shukaba a a harda kiwo 

2. Health:- masu harkar lafiya asibitoci da dai sauransu

3. Cleantech:- 

Su kadaine mutum zai iya cikawa 
Yadda zaka cika shine kashiga https://ninjaaccelerator.ng/ idan ka shiga saika yi kasa ka karanta yadda program din yake sannan inka gama saika danna kan Apply now 
idan ka danna zai kaika kan google form ne inda zaka cika wannan abun 
Don haka saika fara cikawa a hankali harka gama cikewa kai submit. 

Allah ya taimakah 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments