Hukumar N-POWER sun sake batch C stream 2

N-POWER sun sake batch C stream 2 wato batch kashi na biyu Hukumar dake kulada shirin N-POWER a karkashin ma aikatar agaji wanda Hon sadiya faruq take jagoranta sun sake daukan mutane a aikin N-POWER wato batch C kashi na biyu 

Dama dai kamar yadda aka sani gwamnati ta bada daman diban mutane million daya aikin N-POWER karo na uku wanda sai a kasashi zuwa kashi na biyu aka dau mutum dubu dari biyar da wani abu a kashi na farko sannan yanzu aka sake daukan wasu 

Don haka idan kasan ka cike neman wannan aiki kuma baka samu bah a karo na farko toh zaka iya shiga yanzu domin dubawa koh Allah yasah kasamu shiga wannan shiri koko  baka samu daman shiga bah 

Yadda zaka dubah koh kasamu shiga cikin wannan shiri shine 

Akwai hanya biyu da ake bi a wannan hali domin gani koh ansamu koh ba a samu bah 
Na farko 

Zaka danna. "45665# saika dubah application status naka kagani ka samu koh baka samu bah 

Sai na biyu zaka shiga portal na nasims wato https://nasims.gov.ng/login idan kashiga saika sah email din ka da password naka saikai login kana login ka taba kan verification zai nunama idan kasamu zaka gani saika samuh daman yin thumbprint idan kuma baka sa mubah zaka You have not yet been shortlisted for the verification stage, please check back later.

Akwai posting din da mukayi kwanakin baya in ba a mantabah akan cewa anyi shortlist amma daga baya sai basu fito sun bayyana hakan akan social media handle dinsu ba amma kuma idan kashiga in anyi shortlist naka zaka gani toh anan ina bada shawaran koh da kaga wannan toh kasake dubah wannan kaga shin komai da kayi a wancan time din yanan yanzu in yananan shikenan. 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments