Yadda zaka cika sabon tallafin kudi na scholarship na Federal Government

 Gwanmatin tarayyan Nigeria zata bada bada tallafin kudi ga dalibay yan makaranta da suke kan karatu na gaba da secondary. 


Kamar dai yadda aka saba kusan ko wacce shekara federal scholarship board suna badawa dalibai masu hazaka kudi domin tallafawa karatunsu na gaba da secondary 

Kamar irin su postgraduate degree HND NCE dadai sauransu 

Sannan idan kai dalibin postgraduate ne dole ya kasance kanada first class koh second class upper domin samun daman shiga wannan tsarin

Sannan idan kana degree dadai sauransu dole sai ya kasance kanada 4.0 yayi sama sannan kasamu daman shiga wannan tsarin kuma ya kasance kana shekara ta biyu ne da shiga makarantar wato banda dan aji daya wanda yayi session daya a makaranta Ga duk mai sha awan cika wannan shiri zai shiga https://education.gov.ng/ idan ka shiga zakaga inda aka rubuta 2021/2022 Nigerian scholarship award saika taba kansa zai kaika inda zaka ga sauran bayanai a wurin da kuma yadda zaka apply 

Kada a manta wannan shiri wanda yake karatun part time bazai iya shiga bah sai wanda yake full time shine zai iya shiga cikin wannan shiri kawai 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 


Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)