Yanda zaka cika aikin NERC Nigerian electricity regulatory commission

 Hukumar rarraba wuta ta Nigeria wato Nigerian electricity regulatory commission wazu naibi ma aikata a wannan ma aikatan 


 

Zasu dauki ma aikatanne dai a fanoni da ban daban kuma sunada ofishi a yawancin jahohin Nigeria dan haka zaka iya cikawa koh a inna kake 

Wato wannan Application din ba a iyakance iyaka jahohinda da zasu cikabaah ko a wacce jaha kake a Nigeria kanada daman cikawa 

Ga fannoni daban daban da zaka iya cikewa 

1. Marketing and competition analysis

2. Utility rate setting

3. Electrical engineering 

4. Customer protection

5. Finance and accounting 

6. Data acquisition and analysis

7. Legal, licencing and litigation 

8. Enforcement and compliance

9. General admission

Wadanne sune abubuwan da zaka iya cikewa a portal din 

Yadda zaka cike aikin shine 

Kashiga https://careers.nerc.gov.ng/category#vacancies kana shiga saika zabi abunda kakeson cikawa aciki idanka zaba saika taba kai zai nunama irin qualifications da akebukata da komaida komai idan ka gama karantawa saika dannan kan Apply zaikaika inda zaka cika form 


Saika cike ka tabbatar da kasan email mai kyau dan saikayi verification nasa sannan zaka samu daman login 

Idan ka gama saika je email kayi verified na email din naka da kasa a wurin cikewa saika zo kayi login domin cikabada cike dukkan abubuwan da ake bukata 

Zaka iya yi kana save and continue saboda koda baka gama cikewa a lokaci dayabah zaka dawo ka cike kayanka gaba Koh baka gane wani abu bah zaka iya fita idan ka tambaya ka gane saika dawo ka cigaba da cikewa kai submit 

Idan kasamu wannan aikin za a tuntuɓeka koh ta email dinka kohta lambar waya da kasa domin mataki na gaba.

Allah ya bada sa a

©️ A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments