Yadda zaka cika sabon tallafin daga bankin Nirsal

 Yanda zaka cika sabon tallafin daga bankin Nirsal microfinance bank mai suna PETTY CASH NOW NOW 
Related: Nirsal microfinance bank continue disbursement of covid19 loan TCF

 Yadda zaka cika sabon tallafin Nirsal na AGROGEOCOOP 

Yadda zaka gane koh ana bibiyan chat naka a wayanka cikin sauki

Bankin nirsal microfinance dai sun tito da wani sabon tsarin rance kudi mai suna NMFB PETTY CASH NOW NOW shi wannan tsarin an fito dashine saboda kananun yan kasuwa masu sana oi kananu kamar 

Masu irin sana oi na 

Tireda 

Saida doya irin masu baron nan 

Ko masu rake da duk wasu nau in kananan sana oi dai harda masu saida kosai koh irin mata masu soya awara a bakin hanya duk zasu iya neman wannan rancen 

Sam NMFB SME shi kuma wannan masu kananan sana oi ne amma dai sunfi wancan kaman masu saguna dadai sauransu suma zasu iya neman wannan rancen 

Sannan wasu zasuce ai daman ana bada rancen covid19 to shi wannan yasha banbam da wannan na ccorona saboda shi na corona dama saboda a tallafawa mutanen da annobar kullen corona ta shafa aka fito dashi amma wannan kuma ba hakane 

Shi normal bashi ne da bankuna ka iya bayarwa suma bankin Nirsal microfinance suka fito dashi 

Yadda zaka nemi wannan bashin shine 

Shiba online ake cikeshi kamar na covid19 bah a abankin zakaje ka bude account dasu idan ka bude account dasu sai su cikema wannan bashin sannan saisu gayama yadda tsarin yake 

Yadda zaka biya da kuma kudin dayake kai in akwai kudin ruwa ka sani inbabu ka sani domin gujewa abun da zai haifarma matsala a gaba 

Zaka iya shiga website na Nirsal domin ganewa idonka https://nmfb.com.ng

Allah ya bada sa a 

©️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

3 Comments

  1. Please did since last two years back up to now their no response till days

    ReplyDelete
  2. I'm glad to seen this survival again

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)