Yadda zaka cika sabon program wadda NITDA da ONDI da dai sauran kungiyoyi da ma aikatu suka dau nauyi mai suna NEST wato North East Startup Training program
Related: Yadda zaka yiwa kasuwancinka register ka samu certificate na SMEDAN
How to unbanned your WhatsApp number
Shi program ne da akayi domin mutanen North East kawai wato jahohin
Adamawa
Bauchi
Barno
Gombe
Taraba
Yobe
Wannan jahohin ne kawai za su iya cikewa wato banda sauran jahohin Nigeria
Shi wannan za ayi ne tsawon sati biyu a Abuja Nigeria sannan zai maida ankaline akan matasa da kuma kimiyya da fasaha na zamani da kuma cigan tattalin arzikun Nigeria
Sannan fannoni daban daban na kasuwanci zasu iya cikawa sannan idan mutum ya samu shiga wannan shiri za abiyamai kudin jirgi aje Abuja domin yin wannan training na sati biyu da za ayi
Wadan da zasu iya cike wannan tsarin sune
Kamfani mai register da kuma plan mai kyau wadda zai kai Nigeria ga cigaba
Dole mutum yakai shekara shatakwas 18 years sannan zai samu daman shiga wannan shiri
Dole offishin kasuwancinka ya kasance a north east jahohin da muka lissafa a sama
Training din da za ayi zai kasance na zahirini bawai a online za ayiba ma ana physical za ayi idan ka samu shiga za a biyama kudin jirgi dana hotel a Abuja inda za ayi wannan training din
Dole ka zauna na tsawon sati biyu a Abuja domin halartan wannan training din
Sannan za arufe wannan program dinne ran ashirin da biyar ga watan August don haka sai a hanzarta a cike kafun a rufe wannan dama domin shirin akwai al fanu sosai Insha Allah
Yadda zaka cika sabon program na NEST na Nitda ONDI
Da farko kashiga wannan link din https://ondi.nitda.gov.ng/ne/ idan ka shiga zai kaika kan shafin nasu saika dan karanta abubuwan saikai can kasa zakaga inda aka rubuta Apply kamar yadda zaku gani a photo dake kasa
Kana taba kan Apply now zai kaika kan google form da zaka cika saika shiga ciki kafa cikewa katabbatarda kasa baya nanka daidai
Kana gamawa kai submit ka jira inda rabonka zaka ji
Allah ya bada sa a
©️✍️✍️✍️A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
0 Comments