Yadda zaka nemi aikin Nigerian police na 2023

 Yadda zaka nemi aikin dan sanda wato Nigerian police na wannan shekara ta 2023


 Related: Yadda zaka cika aikin sojan ruwa na Nigeria wato Nigerian Navy 2022 

Yadda zakaga chatting din budurwarka cikin sauki

Hukumar yan sanda ta nigeria wato Nigerian police sun fitarda sanarwan fara diban sabbin yan sanda na wannan shekara ta 2023 wanda aka fara  15 ga watan Goma wato watan October na 2023 

Abubuwan da ake bukata kafun a cike Dole ya kasance kai dan Nigeria ne 

Kada shekarunka su wuce daga 18 zuga 25 Wurin shekarunnan idan kasan a national I'D card naka shekarunka sun haura ashirin da biyar 25years to faa ba a bukatan ka cika 

Sannan sai results wanda ba ason yawuce zama biyu wato kaman neco da weac ko kuma neco sa neco koh nabteb misali idan bakada English a neco amma kanadashi a neco toh zaka ita hadasu dukka biyu koh kuma kanada credit 2 a weac kanada sauran uku koh fiyeda haka a neco toh zaka iya amfani dasu dukka biyu a tare amma idan yazama kanada 1 neco 2021 kanada biyu na weac 2021 sai ka sake neco 2022 toh kaga paper uku kenan toh bazaiyibah anfison zama biyu kadai 

Sai tsawo maza da nasu mata ma da nasu da dai sauransu in kunshiga zaku gani a kafun kufara cikewa sai a bubah da kyau

Yadda zaka nemi aikin Nigerian police 2023 

Kashi nan https://apply.policerecruitment.gov.ng/ idan ka shiga zai budema saika ka taba inda ka rubuta Apply kamar yadda zaku gani a photo dake kasa 


Kana tabawa zai kaika wani zuri inda zaka taba login kamar yadda zaku gani a photo dake kasa 


Kana taba kan Apply din zai kaika inda zakayi login tokai tunda sabone bakada email da password din da zakayi login saika taba kan sign up kamar yadda zaku gani a photo dake kasa 


Kana taba kan sign up din zai kaikainda zaka creating account naka kaima saika ka baya nankaa wurin kai create sanna ka dawo kayi login idan kayi confirm na email dinka da ka cike dashi don haka alura asa email mai amfani daga nan saika dawo kayi login ka cigaba da cikewa 


Sai kai submit inka gama cike duk abun da ake bukata sannan ka daura takardunka da ake bukata kayi uploading dinsu. inkuma kasan baka iya cikawa ba gara kaje cafe koh wani shagon computer mafi kusa dakai domin su cikema. 

Allah ya bada sa a 

©️✍️✍️✍️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)