Yadda zaka nemi aikin sojan ruwa Nigerian Navy

 Hukumar sojan ruwa ta Nigeria wato Nigerian Navy zasu fara diban sabbin sojoji kashi na 34 

Yadda zaka nemi aikin sojan ruwa Nigerian Navy

Related: Yadda zakaga chatting din budurwarka WhatsApp Facebook messenger Instagram messages da sauransu Hukuman na sojan ruwa sun fitar da wannan sanarwa ta hanyan kafafen sada zumunta na zamani dan ganeda daukan sabbin sojoji da zatayi don haka duk wanda yake sha awa zai iya cikewa kuma kaman yadda aka sani cikewan kyautane ba a biyan kudi koh sisi 

Sannan za a bude portal din ne ranan lahadi 07 ga watan August sannan a rufe ranan 17 ga watan September wato watan tara kusan kwana arba in kenan 

Yadda nemi aikin sojan ruwa Nigerian Navy shine Da farko ka shiga http://joinnigeriannavy.com/ wannan shine portal din da zaka shiga ka fara register amma yanzu ba a bude ba sai ran lahadi 07 ga watan August sannan za a bude in kuma kasan dama baka iya cikewa ba gara kaje shagon computer mafi kusa da kai a cikema 

Sannan ba a so mutum ya wuce shekara 18-22 ga masu secondary certificate kenan sannan ga masu diploma ND OND shikuma har 18-26 kenan 

Sanna idan qualifications naka ya wuce wa yannan wato kanada degree koh HND ba yadda kayi applying dashi bah iya mai SSCE NCE OND da ND akeso  

Sannan shi cikeshi dole sai kanada BVN wato bank verification number da kuma kafin dan kasa wato National I,D card 

Allah ya bada sa a 

©A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments