Yadda zaka cika sabon tallafin Gwamnatin tarayyana na TMAX

 Yadda zaka cika sabon tallafin Gwamnatin tarayyana na TMAX 


Related: INEC zata fara diban sabbin ma aikatan zabe na wucin gadi domin zaɓen 2023 

Yadda zaka cika sabon tallafin Nirsal microfinance Bank na AGROGEOCOOP 

Yadda zaka hana wayanka kona yaranka ko wanni naka kallon batsa ta internet ƙwata ƙwata

Shidai tallafin na TMAX tallafine da gwamnati ta kawo domin cigaban alumma musamman matasa ta fannin sana oi sannu da sauransu domin rage talauci a tsakanin alumma 

Za ayiwa mutane dubu goma sha biyar training a cikin jahohi bakwai wato bawai kowace jaha bane takeda daman da zasu samu shiga cikin wannan shiri ba akwai wasu jahohi kamar haka 

Lagos, 

Ogun, 

Edo, Enugu, 

Kaduna, 

Nasarawa da 

Gombe, 

Sube kadai jahohinda zaka iya shiga wannan shiri sannan in an gama wannan shiri akwai wani abu da za abayar amma faa ga wanda kadai suka haye wasu matakai daga ciki akwai zuwa karatu amsa wasu assignment dadai sauransu 

Sana oin da zaka iya koya aciki sun haɗada 

ICT

Automobile

Furniture Works

Welding & Fabrication

Plumbing & Fittings

Tiling & Interlocking

Electrical Installation

Solar Installation & Maintenance

Air Conditioning & Refrigeration Repairs

Photography & Cinematography

Tailoring/Fashion Design

Beauty Care & Cosmetology

Leather Works

Agripreneur / Agro-Packaging 

Sannan ƙa idojin da ake buƙata kafun ka cike sune 

Dole yakasance shekaru karsu wuce 18-35 

Dole yazama kana state din da akasa 

Dole ka samu halartan dukkan karutun 

Dole ka iya karanta da kuma rubutu da turanci 

Sannan akwai abunda za abayar kamar yadda nayi magana a sama amma sai wadanda suke zuwa karatu kuma suke ƙokari a aji sannan suke amsa assignment daidai wato na ƙarshe da aka basu. 

Yadda zaka cika sabon tallafin Gwamnatin na TMAX  

Da farko kabi wannan link din https://tmax.ng/ kana shiga saika taba kan inda kaga an rubuta Apply kamar yadda zaku gani a photon dake kasa


Zaikaika inda zaka cika form kasa sunanka da email da jaha sannan ka creating na password da zakana login dashi  Sannan wurin zaban jaha idan kaga ba jaharka a ciki toh ka jira zuwa gaba saboda ana bi a hankali domin shirin yananan har ƙarshen shekarannan insha Allah

Allah ya bada sa a 

©️✍️✍️✍️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)