Yadda zaka nemi aikin zaɓe na INEC na 2022

 Yadda zaka nemi aikin zaɓe na zucin gadi na 2022 wanda za ayi zaɓen a 2023 wato zaɓe mai zuwa 


Related: Yadda zaka cika sabon tallafin Gwamnatin tarayyana na TMAX 

Yadda zaka hana MTN jama kudi a wayanka haka kawai batareda kayi wani abu ba 


Yadda zaka nemi aikin zaɓe na 2022 

Yadda zaka cika da farko shine ka shiga link dinnan https://pres.inecnigeria.org/app/inec-iasd/applicant/registration shi wannan zai kaika direct zuwa wurin profile creation ne amma zaka iya bin https://pres.inecnigeria.org saika shiga register shima zai kaika zuwa wurin profile creation 


Ga bayanin a dadi daki 

Step 1 

Idan kabi wannan link din dake sama zai kaika wurin da zakayi create na profile kamar yadda zaka gani a photon dake kasa 


To zaka ciki wannan form din wurin cikewa dole kasa email mai kyau domin kuwa dole saikayi verified na email dinnaka sannan ka samu daman zuga gaba, sannan wurin na can ƙarshe zaka copy abunda yake kasane kasa wanda aka rubuta da blue kala saika rubutashi a akwatin dake samansa inda aka rubuta verification code. Daga nan saika dannan inda aka rubuta click to submit

Step 2 

Idan komaika yayi daidai zasu nunama cewa kaje email dinka sunturama saƙo kamar yadda zaku gani a photon dake kasa 


To daga nan profile creating naka yayi kenan  

Step 3 

Zakaje kan email naka za a turama password da zakayi login dashi tareda link da zakabi ka canja wannan password din domin nasu yanada wuya kamar yadda zaku gani a photon dake kasa 


Step 4 

Zakabi link din da aka turoma ta wannan email din naka domin kaje ka canja password wurin sa password din dole sai kasa guda takwas 8 sannan ne zayyi Kamar yadda zaku gani a photon dake kasa

Kana gama sawa saika danna kan save and continue 

Step 5 

Kana danna kan save and continue zaika ka inda zaka cike bayanan ka anan dole mutum ya lura sosai domin wurin ya kasu kashi uku ne 

Na forko Personal information  shi na bukatan bayananka ne irin sun suna shekara dadai sauransu sannan a wurin ana buƙatan ka upload na abubuwa guda biyi na farko certificate dinka wanda dole saiya kasance PDF ne idan kanadashi photo a wayane kuma kanaso ka maidashi PDF to kaje play store kayi search na image to PDF saika dakko app din saika maidashi PDF ka daura sannan kar ya wuce 5mb, sanna na biyu da zaka daura shine I'D card koh national ID card koh international passport da sauransu saika daurashi shikuma photo akesu ba PDF ba kuma kada photon ya wuce 1mb saikayi upload shima 

Wurin phone number idan kasa yaƙi wucewa to fa dole ka canja kasa wata wanda baka nemi aikin zaɓe da ita a 2019 ba

Sai abu na biyu contact information shi ana buƙatan jaharka da karamar hukuman da kake wato LGA sai kuma ward ka kake sai nearest landmark duk wayannan abu ukun ba rubutasu zakayi bah za a bakane ka zaba koma dole daga state zaka fara idan kasa state dinka saika dan jira zakaga yana search zai baka LGA saika zaba zaibaka ward shima saika zaɓa sanna zai baka nearest landmark shima saika zaɓa duk saika jira idan kanayi wani lokacin baya sauri kuma idan yaki baka misali kana Gombe kasa yaƙi ya baka LGA din to saika zaɓi wani gari kamar Kano zakaga ya baka LGA na kano to saika koma ka sake zaɓan Gombe zai baka shi. 

Daga nan sai address naka sai kuma state of origin shina sama inda kake da zamane zakasa domin ai a inda kake zama zakayi zaɓe kuma ananne zakayi aikin 

Saina uku shine BANK DETAILS shima zaka zaɓa bankinka sai kasa account number naka idan kaga ya nunama already exists to saika sake sa zawa account din domin basu goge bayanan da sukayi amfani dashi tun na 2019 ba shiyasa zakaga kasa ance already exists, kana gama sawa sai kasa BVN dinka saikasa idan ka gama sa komai daidai to zakaga wata alama ta NEXT ya fito a wurin domin da babushi kamar yadda zaku gani a photon dake kasa 


Kana ganinsa saika taba kansa zai kaika mataki na gaba 

Step 6 

Kana taba Next zaikaika wurin da zakasa referee saika sunansa da phone number da email dinsa a wurin kamar yadda zaku gani a photon dake kasa 


Kana gama sawa saika danna kan Next 

Step 7 

Zaikaika inda zaka daura photon ka wanda akace dole ya kasance yanada farin background wato idan passport dinza yanada white background shine zaka daura in baka dashi ka nemi farin yadi kasa a bayanka ka dauki photon ka upload kuma ba aso ya wuce 5mb shima kamar yadda zaku gani a photon dake kasa 



Step 8 

Kanasa sa photon ka shikenan zai kaika inda zakaga duk wani information daka cike saika dubah kaga idan daidaine sai ka taba kan attestation idan yayi ✔️✔️ ✔️ saika taba kan submit kamar yadda zaku gani a photon dake kasa 


Step 9  

Wannan shine na karshe kana taba kan submit zaikaika kan acknowledgement slip naka saikayi downloading dinsa ta hanyar taba kan inda aka rubuta print ko kayi screen shot nasa kaje kayi printing dinsa. 

A lura idan kaga portal din yana dauyi ko yaƙi ya kaika step na gaba saika taba refresh kanayin refresh nasa domin ka samu yayi. 

Allah ya bada sa a 

©️✍️✍️✍️ A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

7 Comments

  1. Tabyata shine shin wanda yake makaranta tagaba da secondary zai iya chikawa inkuma zai iya wani position zaicika kuma wajen certificate wani certificate zaidaura awajen dan ALLAH AYIMANA BAYINI

    ReplyDelete
    Replies
    1. Eh zai iya cike APOs saiya upload na certificate nasa

      Delete
  2. Idan naga cikewa taya xanyi printing slip dina

    ReplyDelete
  3. Tambaya ta itace VBN dina suke samin invalid meye matsalar?

    ReplyDelete
  4. Gaskiya bro kana matukar kokari. Alkah ya taimaka ya shige gaba.

    Admin: HausaeDown

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)