Yadda zaka cika sabon tallafin karatu na MTN Nigeria

 Yadda zaka cika sabon tallafin karatu na kamfanin sadarwa na MTN Nigeria 


Related Yadda zaka nemi aikin ƙidaya wato population and housing census wanda za ayi shekara mai zuwa

Yadda zaka gane koh wani na bibiyan wayanka

Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria zasu bada scholarship na dalibai da suke makarantan gaba da secondary school wato jami a koh college of education, Polytechnic dadai sauransu shi wannan tsarin na Science and technology scholarship anyi shine domin dukkan yan Nigeria don haka kowa zai iyacikewa 

Yadda zaka cika scholarship na MTN Nigeria science and technology scholarship 

Dafarko kashiga wannan link https://foundation.mtnonline.com/scholarship/stss kana shiga zai kaika wuri kamar haka 


Saikasa cike da sunan ka da kuma jaharka da ranar haihuwa dadai sauransu dafa nan saikai NEXT 

MTN scholarship

Sai nan kuma kasa email address dinka da kuma number waya naka katarbatarda kasa email address da kuma lambar waya masu amfani sai NEXT 


Saikuma UTME information naka wato JAMB kenan zakasa bayananka da kuma lambar JAMB dinka wanda lokacin da kazo JAMB aka baka sai NEXT 


Saikuma inda zakasa bayananka na makaranta wato makarantan da kake a halin yanzu sai NEXT 


Sainnan nanma ana buƙatan karin bayani akan makarantanka wato abunda kake karanta da kuma shekarunda zakayi kana karantashi da kuma ajin da kake yanzu sai NEXT 


Sannan sainbayanka ma secondary school dakayi sannan har upload na results din naka zakayi a wani step sai NEXT 


Nan kuma zakasa results dinkane na WAEC koh NECO kaman subjects guda biyar haka sai NEXT 


Sai abu na karshe shine NEXT of KIN information zaka bayanan Next of kin dinka sai kai submit 


Yana nunama nan shikenan kagama registration naka na wannan science and technology scholarship kyauta 

©️✍️A.I.H 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments