Hukumar National Information Technology Development Agency wato NITDA zasu bada sabon training akan APP/WEB developer
Related:- Yadda zaka nemi aikin ƙidaya wato population and housing census
Yadda zakaga chatting din budurwanka ko danka ko wanni naka cikin sauki
Shi wannan training din za ayishine akan mobile/web developer sabon samun daman makin aiki daga fannini daban dabam kuma hada haɗin kan Federal Ministry of Education a samarda wannan shiri domin taimakawa masu so sukoyi kirkiran website dakuma gyarashi wato design dinsa kenan sannan zadau tsawon sati dayane ana wannan training din bawai jimawa za ayiba wato daga 5 December zuwa 9 December shikenan an gama
Shidai wannan training din za ashine a wasu daga cikin jahohin Nigeria bawai dukka Nigeria bane don haka idan kaga jaharku a list saika cika idan baka ganiba karkasha wuyan cikewa
Ga jerin jahohi shida da suke cikin wannan shirin na Mobile/Web developer training
1. Kano
2. Gombe.
3. Abuja FCT
4. Rivers
5. Lagos
6. Enugu
Wadanne sune kadai jahohin da zasu samamu daman shiga cikin wannan shirin
Yadda zaka cike tallafin NITDA na Mobile/web developer training
Da farko kashiga Click here idan ka shiga zaikai ka shafin Google form da zaka cike wannan abun koh kuma kashiga browser kasa https://bit.ly/NITDADeveloperGombe to saikai editing kacire Gombe kasa jaharka shikenan zaikaika kaitsaye zuwawurin da zaka cike form din
Saikasa suna da email address dinka da kuma lambar waya katababarda kasa email address da lambar waya masu amfani saboda kada azo tuntuɓanka ba asamekaba kana gamawa saika danna kan submit shikenan kagama
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
0 Comments