Yadda zaka nemi aikin ƙidaya ta kasa 2023

 Yadda zaka nemi aikin ƙidaya wato population and housing census na shekara mai zuwa na 2023 

Shima dai wannan aiki na wucin gadine kaman yadda INEC suma zasudau na wucin gadi domin zaɓen mai zuwa toh suma haka hukumar kididiga ta ƙasa zasu dau ma aikata wanda zasuyi wannan census din dazaran sun gama shikenan 

Yadda zaka cika aikin ƙidaya wato census na 2023 

Katababarda cewa ka kunna location na wayanka yayin cikewa 

Da farko kashiga wannan link dinhttps://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/ idan ka shiga saika zabi start new application saika taba kan ad hoc staff 


Saika shiga kansa kana shiga zai kaika wurin da zakaga wasu abubuwan da ake buƙata kafun ka samu daman cike wannan form 


Saika danna kansu saika taba kan inda aka rubuta proceed  

Kana tabawa zai kai wurin da zakasa NIN number naka wato number dake jikin katin dan kasanka guda sha daya 


Kana sawa ka taba kan verify shikenan idan kasa daidai zayyi very na NIN dinka zai nunama sunanka da shekarun haihuwa da sauransu 


Saka karasa cike bio data naka wurin da aba acikeba saika cikeshi ka danna kan NEXT 


Daga kan bio data sai kuma personal information dinka wanda ya danganci jaha local government da sauransu inka gama cikewa saika danna Next


Sai contact information anan ana buƙatan ka sa lambar wayanka da kuma adreshin email dinka kanasa number koda ka taba kan verify suce sun turama opt to idan baishigoba kawai ka danna kan NEXT zayyi ba doke saida OTP ba 


Sai educational data shikuma zakasa bayanan ka na makaranta tareda kuma daura certificate naka koda kuwa na SSCE ne zaka iya daurawa ba matsala saika danna Next 

Sannan akwai step dinda zakadau picture photon ka bawai anakayi upload bane a a dauka zakayi a lokacin kana daidaitawa saika dannan can captureSai work experience idan kataba aiki dasu saikayi bayanin aikin idan kuma baka taba ba saikace no ka cike sauran abubuwan da ake buƙata saika taba kan NEXT 


Sai guarantors information zakasa sunan wanda zaima garanto ma ana zai tsayama koh malamin addini koh masu sarautan gargajiya koh kuma babban ma aikacin gwamnati saika danna kan NEXT 


Daga nan shikenan kagama zakaga review na abunda ka cika idan ba gyara saika kai submit shikenan 


Kana gabin wannan shikenan ka gama da cikewan saida ka jira mataki na gaba 


Gargaɗi 

Kada a manta adauki application number da suke bayarwa koda kasamu matsalan network zaka dawo kayi resume application domin ka cigaba da cike abunka

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

0 Comments