Yadda zaka cika sabon tallafin NITDA na COURSERA SCHOLARSHIP

 Yadda zaka cika sabon tallafin karatu na NITDA, Federal Ministry of Education da kuma coursera mai suna COURSERA SCHOLARSHIP FOR DIGITAL CAPACITY BUILDING  

Related:- Yadda zaka cika tallafin NITDA na cyber security training kyauta 

Yadda zakaga chatting din budurwanka ko danka ko wanni naka cikin sauki batareda kasha wahalaba

A kokarinu na samarda cigaba a cikin alumma hukumar NITDA national information technology development agency, federal ministry of education sa kuma coursera sun hada kai domin samar da wata kafa ta karatu wadda zaka taimaki yan Nigeria 

Shidai wannan tsarin na COURSERA SCHOLARSHIP ankasa shine zuwa kashi uku kuma duk wanda kake sha awa zaka nema a ciki  

1. Tech learning pathway

2. Career readiness pathway

3. Entrepreneurship pathway

Wanda kuma dukka za koyarne a online wato virtual class za ayi bazai physical class ba don haka duk wanda kaga yama sai ka apply nasa 

Na farko 

Tech learning pathway 


Shiwannan za amayarda hankali akan irin IT wanda suka haɗa da data engineering data science data analysis sannan kuma da mobile web development wato gina shafin yanar gizo ga kuma IT security. Domin register shiga wannan link din NITDACouseraTechPathway

Na biyu 

Career readiness pathway 


Shiwanan anyishine musamman ga wanda suka gama makaranta wato graduate domin samar musu yadda zasu shiri wa aiyuka dakuma yaddama zasu nemi aiki dakuma digital literacy sannan a emerging da technologies irinsu artificial intelligence big data dakuma blockchain domin register ka shiga wannan link din NITDACouseraCareerPathway

Na uku 

Entrepreneurship pathway 


Shi wannan na mutanen da basuda aikine kwata kwata wato matasa dan basu da aikinyi saboda sukoyi hanyoyin dogaro dakai sannan yadda zasu faɗaɗa tunaninsu domin samun mafita da dadai sauransu 
Domin register ka shiga wannan link din NITDACouseraStartupPathway

Kowanne a jikin photon akwai link da mutum zai apply 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments