Yadda zaka nemi aiki a company Ɗangote group wato company su Alh. Aliko ɗangote
Related: Yadda zaka dubah koh ka samu aikin ƙidaya wato population and housing census na NPC
Yadda zaka haɗa CV curriculum vitae mai kyau a wayanka
Gana masu secondary school ma amma shi anan neman surveyor helper ne kuma a company ɗangote na obajana ake nema kuma koda da secondary school ne zasu ɗaukeka
Ga link below 👇👇👇
https://apply.workable.com/dangote/j/E8A722E505/
Hukumar company Ɗangote group zasu ɗebi sabbin ma aikata, company Ɗangote group shine kampany na attajirin africa wato Alh. Aliko ɗangote wanda suna da ma aikatu daban daban kuma a wurare daban daban kamar irinsu
Lagos
Koji
Adamawa
Da sauransu to yanzu sunfitarda sanarwar ɗiban sabbin ma aikata kimanin wata ɗaya daya wuce kuma haryanzu ba a rufeba don haka kanada daman cikewa muddin ka cike ƙa idogin da akeso
Ma aikatan da akeso sun haɗa da
Requirements
Education and Work Experience
Degree in Economics, Environmental, Chemical or Process Engineering. (Degree a fannin tattalin arziki ko muhallai da fannin sinadarai koh engineering)
Master in Business Administration (MBA) will be an added advantage. Karatun degree na biyu wato masters a MBA
Experience in Alternative Fuels field, with minimum of 5 years’ experience in a similar function/position in a cement plant.
Knowledge of Waste management.
Knowledge of Manufacturing processes and recoverable wastes.
Knowledge of Materials life cycle and end of life use.
Skills and Competencies
Negotiating Skills.
Marketing & Customer Service.
Fluency in English.
Effective Communication and Interpersonal relations.
Numerical Analysis.
Yadda zaka nemi wannan aiki shine kashiga link din nan https://apply.workable.com/dangote/ kana shiga zai budema page kamar yadda zaka gani a photon dake kasa
Saikayi kasa ka karanta dukkan ƙa idogin da akeso da kuma sharuɗai na wannan aiki idan kaga ka cike kuma kana da buƙata saika danna kan Apply Now zaikaika inda zaka cike form din amma kaskiya cikewan yanada ɗan wuya saika tsaya ka lura da kyau domin karka samu matsala wurin cikewa
Kana gama cikewa saika dannan kan submit application
Allah ya bada sa a
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
3 Comments
Comment
ReplyDeleteMuktar
ReplyDeleteThankk you for this
ReplyDelete