Yadda zaka nemi aiki a company Ɗangote group

 Yadda zaka nemi aiki a company Ɗangote group wato company su Alh. Aliko ɗangote 


Related: Yadda zaka dubah koh ka samu aikin ƙidaya wato population and housing census na NPC 

Yadda zaka haɗa CV curriculum vitae mai kyau a wayanka 

Gana masu secondary school ma amma shi anan neman surveyor helper ne kuma a company ɗangote na obajana ake nema kuma koda da secondary school ne zasu ɗaukeka 

Ga link below 👇👇👇 

https://apply.workable.com/dangote/j/E8A722E505/

Hukumar company Ɗangote group zasu ɗebi sabbin ma aikata, company Ɗangote group shine kampany na attajirin africa wato Alh. Aliko ɗangote wanda suna da ma aikatu daban daban kuma a wurare daban daban kamar irinsu 

Lagos 

Koji 

Adamawa 

Da sauransu to yanzu sunfitarda sanarwar ɗiban sabbin ma aikata kimanin wata ɗaya daya wuce kuma haryanzu ba a rufeba don haka kanada daman cikewa muddin ka cike ƙa idogin da akeso

Ma aikatan da akeso sun haɗa da 

Requirements

Education and Work Experience

Degree in Economics, Environmental, Chemical or Process Engineering. (Degree a fannin tattalin arziki ko muhallai da fannin sinadarai koh engineering)

Master in Business Administration (MBA) will be an added advantage. Karatun degree na biyu wato masters a MBA 

Experience in Alternative Fuels field, with minimum of 5 years’ experience in a similar function/position in a cement plant. 

Knowledge of Waste management.

Knowledge of Manufacturing processes and recoverable wastes.

Knowledge of Materials life cycle and end of life use.

Skills and Competencies

Negotiating Skills.

Marketing & Customer Service.

Fluency in English.

Effective Communication and Interpersonal relations.

Numerical Analysis. 

Yadda zaka nemi wannan aiki shine kashiga link din nan https://apply.workable.com/dangote/ kana shiga zai budema page kamar yadda zaka gani a photon dake kasa 


Saikayi kasa ka karanta dukkan ƙa idogin da akeso da kuma sharuɗai na wannan aiki idan kaga ka cike kuma kana da buƙata saika danna kan Apply Now zaikaika inda zaka cike form din amma kaskiya cikewan yanada ɗan wuya saika tsaya ka lura da kyau domin karka samu matsala wurin cikewa 


Kana gama cikewa saika dannan kan submit application

Allah ya bada sa a

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

2 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)