Hukumar Ƙidaya wato NPC ta fitar da sabon ranar training

 Hukumar Ƙidaya wato National population commission NPC su fitarda sabon ranar training Damadai kwanakine suka ɗage wannan rana ta training ɗin saboda tayi karo da wasu abubuwan da zasuyi na training ɗin SPW a wannan ranar ɗin toh yanzu sun fitar da ranar da za ayi wannan training na supervisor da enumerators

Ranar da za ayi wannan training ɗin sabo shine ranan 25/30 ga watan April wato watan huɗu wato wata mai kamawa kenan insha Allah saɓanin da daza ayi wannan training ɗin ranar 31 ka watan uku 

Kuma harma da lokacin ƙidaya sun ɗagashi yanzu za ayi ƙidayan jama a sun ɗagashi sai watan biyar za ayi bayan angama training a watan huɗu kenan insha Allah

Kamar dai yadda aka ɗaga sauran ranakunmuna fata wannan ya kasance rana ta ƙarshe da hukumar zasu sa domin kwanaki suna sawa amma wasu dalilai yana sawa a ɗaga wannan training ɗin harma da lokacin ƙidaya

Gamasu pending haryanzu zasu iya dubah Application status ɗinsu ta haryan ziyartan portal ɗinsu https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/ saika shiga kan check application status shikenan sannan idan Haryanzu yana pending saika jira muga abunda Allah zayyi zuwa lokacin training

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments